Minti daya da BBC daga Mustapha Musa Kaita @kaitamustapha da Madina Maishanu @Mss_Deeynah👏😎 Apr 2019 ⋅ @bbchausa
Tirkashi, daya gwamna daya kwamishinan 'yan sanda. #Kanodecides2019 #Kano #NigeriaDecides2019 #CPWakili Mar 2019 ⋅ @bbchausa
Shugaba Muhammadu Buhari a gonarsa da ke Daura a ranar Lahadi. #BBCNigeria2019 #NigeriaDecides2019 #NigeriaDecides Feb 2019 ⋅ @bbchausa
An tarwatsa layin zabe a rumfar Mai Garin Gama👉 #KanoRerun #NigeriaDecides #Kanodecides Mar 2019 ⋅ @bbchausa
Hajara 'yar uwar Zainab Aliyu ta shaida wa BBC halin da suka shiga bayan kama 'yar uwar tata. Apr 2019 ⋅ @bbchausa
Kalli bidiyon yadda dan wasan Hausa Bashir Bala Ciroki ya yi rawa bayan da aka ba shi kyautar naira 215,000. Jan 2019 ⋅ @bbchausa
A wannan kauyen an haramta wa mata haihuwa. Kalli wannan bidiyon don sanin abin da ya yi zafi...😭 Mar 2019 ⋅ @bbchausa
Adam Zango tare da sabuwar amaryarsa Safiyya wadda aka daura musu aure ranar Juma'a. Apr 2019 ⋅ @bbchausa
Minti daya da BBC daga Mustapha Kaita @kaitamustapha da Madina Maishanu @Mss_Deeynah Apr 2019 ⋅ @bbchausa
A yau Rabilu Musa Ibro ke cika shekara 4 da rasuwa. Da me za ku iya tuna dan wasan, kuma wane fim dinsa ku ka fi so? Dec 2018 ⋅ @bbchausa
Shugaba Muhammadu Buhari tare da jikokinsa yayin da ake ci gaba da hutun Easter a fadin kasa baki daya. Apr 2019 ⋅ @bbchausa
An kama Buba Galadima a Abuja #BBCNigeria2019 #NigeriaDecides2019 #NigeriaDecides Feb 2019 ⋅ @bbchausa